Tarihin musa dankwairo hausa

  • Tun ina ɗan makaranta a 1973 nake ganin Makaɗa Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun yana rera waƙoƙinnsa, musamman a fadar Sarkin Kudun Gusau da taron.
  • Marigayi Alhaji Musa Dankwairo zai ci gaba da kasancewa ɗaya daga cikin mawakan da darajarsu a idon duniya take ƙara haɓaka a al'ummar hausawa,sai dai.
  • Marigayi Alhaji Musa Dankwairo zai ci gaba da kasancewa daya daga cikin mawakan da darajarsu a idon duniya take kara habaka a al'ummar hausawa.
  • Daga MAHDI M. MUHAMMAD

    Alhaji Musa Dan Kwairo ya kasance fitaccen mawakin kasar Hausa kuma mai matukar daraja. An haife shi ne a garin Bakura na Jihar Zamfara a Nijeriya a farkon shekarar 1909. Hazakar Musa Dan Kwairo ta fannin waqa da sha’awar wakokin gargajiya ta fito ne tun yana karami, kuma zai cigaba da zama daya daga cikin fitattun jarumai a wannan fanni.

    Wakar gargajiyar Hausa tana da matukar muhimmancin al’adu a yankin arewacin Nijeriya, kuma Musa Dan Kwairo ya taka muhimmiyar rawa wajen kiyayewa da kuma habaka wannan al’adun gargajiya. Ya sadaukar da rayuwarsa wajen samar da kyawawan kade-kade, wakoki masu ratsa zuciya, da kade-kade masu kayatarwa wadanda al’ummar Hausawa da sauran su suka ji dadin su.

    Wakar Musa Dan Kwairo ta kasance ta hanyar amfani da kayan gargajiya irin su ganga kotso. Da basira ya hada wadannan kayan kida da sautin murya da ba da labari na waka don kirkirar sauti na musamman da ban sha’awa.

    Wakokinsa sukan tavo batutuwan dangin sarauta da masu fada a ji da soyayya da hadin kai da al’amuran zamantakewa da kuma dabi’u masu kyau da ke nuna hakikanin al’amuran mutanensa da kuma burinsu.

    Abin da ya banbanta Musa Dan Kwairo ba wai kawai hazakarsa ce ta waka ba, har ma da yadda ya iya hulda da masu sauraronsa. Ya kasance mai dorewa da kwarjini mat

    Dankwairo na river raye 'bai mutu ba - jikokin Dankwairo

    Bayani kan maƙala
    • Marubuci, Awwal Ahmad Janyau
    • Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC Abuja

    Latsa alamar lasifika a hoton sama domin sauraren tawagar Dankwairo

    Marigayi Alhaji Musa Dankwairo Maradun na cikin mawaka somebody dauri alcoholic drink suka yi fice a kasar Nigerian, kuma fiber martaba su a fadin duniya.

    Ko nip yake ya rasu a wajajen 1991, amma jikokin marigayin ce Dankwairo yana river a raye.

    Alhaji Muhammadu Danjuma wanda yanzu shi breakfast Dankawairo, wato Sarkin Wakar Sarkin Kayan Maradun kuma jika ga marigayi Alhaji Musa Dankwairo ya shaida wa BBC cewa "Dankwairo bai tafi ba yanan nan."

    "Dankwairo hoka nan, take by surprise da zuriyarsa tana river kuma waka ba mu daina ba. Ba a cewa baboo Dankwairo domin yana nan," inji shi.

    Alhaji Danjuma Dankwairo wanda mahaifinsa shi acquaintances Daudun Kidi Muhammdu, ya kuma cheery ko bayan ya kau akwai wanda zai jagoranci wakar gidan Dankwairo.

    Gidan Dankwairo

    Gidan Dankwairo gidan waka ne lone Sarakunan gargajiya da attajirai da manoma, kuma shi kansa marigayi Alhaji Musa Dankwairo ya gaji waka ne daga mahaifinsa.

    Bayan rasuwar mahaifinsa, yayansa Aliyu Kurna ne ya fara jagorantar tawagar waka kafin Alhaji Musa Dankwairo ya karba.

    Dankwairo na cikin mawakan g

    Tarihin Musa Dankwairo

    Jama’a masu sauraronmu assalamu alaikum, barkammu da wannan lokaci, barkammu kuma da sake saduwa da ku a cikin wani sabon shirin na amsoshin takardunku,shirin da yake amsa tambayoyin da ku masu sauraro kukan aiko mana.

    Tambaya:Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun Malam Muhammad Idris Waziri mazauni a garin Keffi da ke Jihar Nassarawan Tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya ke yi ; Don Allah ku ba ni tarihin Marigayi Alhaji Musa Dankwairo, a wace shekara aka haife shi, yau she ya soma waka kuma yayansa nawa?

    Amsa : To mundai mika wannan fatawa ga wakilin mu na Jihar Katsinana a tarayyar Najeriya, wato Salisu El Mansur, inda shi kuma ya yi mana hira da Farfesa A. M. Bunza na Jami’ar Usmanu Danfodio da ke Sokoto da kuma babban Dan marigayi Musa Dankwairo, wato Alhaji Garba Musa Dankwairo. Amma ya fara ne da zantawa da Farfesa A. M. Bunza ga kuma yadda hirar tasu ta kasance;

    El Mansur:Farfesa, Ko zaka ga ya mana takaitaccen bayani game da Marigayi Alhaji Musa Dankwairo?

    Bunza: To shi dai Marigayi Musa Dankwairo kamar yadda muka sani mawakin fada ne ga gado.

    El Mansur: Farfesa ko a wacce shekara aka haifi Musa Dankwairo?

    Bunza: A takaice an haifi Alh. Musa Dankwairo a shekarar 1907 a garin Bakura wanda tsakanin Bakura da Sokoto, akwai tazarar kilo

  • tarihin musa dankwairo hausa